Music Distributor @CaptainArewa Lyrics Kibar Mani Kuka Aisha Ai Kibar Mani Kuka Aisha Da Baya Da Baya in Dan Tina Baya Rawar Fasa Kwarya Ba’a Rabani dake Zinariya Kibar Mishi Kuka Aisha Bakida Tamka Aisha Bai Iya Komai Inba Tareda keba Aisha Kibar Mani Kuka Aisha Bakida Tamka Aisha Bazai Iya Komai Inba Tareda Keba Aisha Aisha Aisha Da Kunu Da Kunamaa Bace Muku Gara Kunuba Aisha Da Bala Da Bala'i Bance Muku Gara Bala ba Aisha Da Fate Da Fatanya Bance Muku Gara Fateba Aisha Da Are Da Aradu Ba Lallai Gara Areba Aisha Dan Wasu Banyi Dasuba Aisha Nema Ya Ishe Samu Aisha Abin Wasu Gara Abunmu Aisha Na'ima Taga Tanimu Dan Abikin Hoda Aka Nema Zabiya Aisha Masu Son Katarar Giwa Kugaya Musu Tamusu Nauyi Aisha Tirmi Asaman Murhu kucire masa ya masa Nauyi Aisha Ruwan da yakwan randa koda banshaba da sanyi Aisha Kyan kyasa kuwa kunsan ba ai Sai masu da koyi Aisha Koga kuratandu kwalli Sai da masayi Aisha Da yawuce bayi Aisha Goyo Sai da majanyi Aisha To kuji in haka yayi Indo ce de Mai lakabi Kuma Aisha Aisha ita komai nata daban yake Zakaga kodama wankanta daban yake Aza kallabi daurin Dan kwallinta da banyake Kuga sarkoki harma Dan kunnanta daban yake Hatta ladabi da biyayya tata daban yake Indodo dake nake Makiya dada sun sake Dan Kinbarsu a tsallake Aishaaaa Indo Aisha Tirmi shadaka Indo Ai Fadi take a cikin biyu Dake nace muyi mu biyu Ashe kina da hali biyu Su Ai masu gida biyu Jira nake kiyi yan biyu Hayya man Gashi jamila tayi bari A ranar hajibari Wai Dan tsuntsu yaga kwari Yace a harbo yai uzuri Gyada sarkin sishiri In muji zaki Sai sukari Ah Ah haske raya gari Tattabara Yar alkawari Ga goron albishiri Zakuji in kunbani gari Hayya man Ariri riya Aisha Da Yar sarkar wuya Aisha Da gani ba tambaya Aisha Ga matatanan warda take mana wanka Aisha Na ishe ta turaka na sakamata kuka Wai Wai Wai Wai Aisha Hayya Wai Wai Wai Wai Aishaaaa Indo Aisha Nasara miki Aishaaaa Indo Aisha Tirmi shadaka Gimbiya mata sun riga sun kyale Miki Aishaaaa Indo Aisha Tirmi shadaka Sarauniya mata sun riga sun ky
कलाकार
Dauda Kahutu Rarara
Singer
आपको ये भी पसंद आ सकते हैं
BEST OF THE BEST AFROBEAT VIDEO MIX 2025| AFROBEAT 2025| DJ CALVIN [ RUGER, REMA, WIZKID, DARKOO
Kertasy – Tik Tok Shake (Official Music Video) | TikTok Dance Anthem 2025
BEST OF DAVIDO MIX | 1 Hour 59 Mins of Chill Songs | Afrobeats/Amapiano /R&B MUSIC PLAYLIST | DAVIDO
Hip Hop 2025 Video Mix(DIRTY) R&B | Dancehall | AFROBEAT 2025 (RAP | TRAP| HIPHOP| KENDRICK | DRAKE)
Ruger & Tiwa Savage 'Toma Toma' (Official Music Video)
Davido, Asake, Rema, Burna Boy, Ckay, Wizkid | Afrobeat Mix 2023 | Fresh Out Afrobeat July 2023 Mix
AFROBEAT BEST OF 2024, 2023, 2022 VIDEO MIX (COMMAS AYRA STARR | LOVE ME JEJE TEMS | BURNA BOY)
AFROBEATS VIDEO MIX 2025 - (TOMA TOMA, FUNDS, KESE, OZEBA, HAUSAPIANO...)
BEST OF THE BEST AFROBEATS BANGERS WITH DJ CISCO VOL.4
LATEST 2025 AFROBEAT PARTY MIX25 AFROBEAT VIDEO MIX BY DJ WYTEE FT AYRA STARR/WIZKID/DAVIDO/#WITHYOU
Chris Brown - Residuals (Official Video)
Asake - Amapiano Feat. Olamide (Lyrics)
Davido - KANTE (Official Video) ft. Fave
Boundaries Of Marriage Season 1 - Ken Erics & Chacha Eke 2018 New Nigerian Nollywood Movie |Full HD
AFROBEATS 2024 Video Mix |AFROBEAT 2024 PARTY Mix |NAIJA 2024|LATEST NAIJA 2024 AFRO BEAT 2:30 ASAKE
DJ JAYCOZ AFROBEATS|NAIJA MIX 2025[ FT BURNABOY, REMA, OMAH LAY, JOSHUA BARAKA - WRONG PLACES ]
AFROBEATS FRIDAY MIXTAPE ||PHYNIXX|| (Rema, joyboy, omah lay, Ruger, Ckay) #hype
AFRICAN MUSIC GREATEST HITS OF 2024, 2023, 2022 (AMAPIANO, AFROBEATS) - FIREBOY, TEMS, JOEBOY, AYRA
Amapiano Mix 2023 | The Best Of Amapiano 2023 Mix by Musicbwoy
UMAR M SHAREEF LOKACI NE HAUSA SONG 2020
AFROBEAT 2025 | AFROBEATS VIDEO MIX 2025 l AMAPIANO 2025 |AFROBEAT MIXTAPE |DJ CALVIN, JOY IS COMING
Naira Marley - Pxy Drip ( Official Lyric Video)
Afrobeat Mix 2023 | 2023 Best Of The Best Of Naija Afrobeat Mix Ft Davido/Asake/Olamide/Wizkid
Burna Boy - City Boys [Official Music Video]
टिप्पणियाँ
1 टिप्पणियाँ
